Wadanda Suka Sace Tsohon Kwamishinan Nasarawa Na Neman Miliyan N30

0
90

A ranar Talata da daddare ne aka sace wani tsohon Kwamishinan ilimi mai zurfi a gwamnatin da ta gabata a Jihar Nasarawa, Kwamishinan mai suna Cif Clement Uhembe, an sace shi ne daga gidansa a garin Lafiya.

Wadanda suka sace shi din photo voltaic nemi da a biya su tsabar Naira Miliyan 30 domin su sako shi.

Wadanda suka sace shi din photo voltaic farmaki gidan Kwamishinan ne, kuma wanda yake daya daga cikin manyan malaman jami’a da yake koyarwa a tsangayar koyar da harkokin siyasa a jami’ar gwamnatin tarayya da ke Lafiya, dauke da muggan makamai da misalin karfe 8:30 na yammaci.

Wadanda Suka Sace Tsohon Kwamishinan Nasarawa Na Neman Miliyan N30

Matar tsohon Kwamishinan, Uwargida Amarya Uhembe, ta shaida wa manema labarai cewa, wadanda suka sace mijin nata yawansu zai kai su goma, photo voltaic kuma balla suka shiga gidan na su ne inda kuma har suka balle dakin da shi tsohon Kwamishinan yake kwance a cikinsa a bayan da ya dawo daga wajen aikinsa sannan suka yi awon gaba da mijin nata zuwa wani wajen da aba a sani ba.

A cewarta: “Photo voltaic fado mana da misalin karfe 8:30 na dare inda suka fara buga kofa da karfi a lokacin da mijin nawa yake a can cikin daki. Sai na matsa kusa da kofar domin nag a ko wane ne yake buga mana kofa da karfi hakan, ina isa kuwa sai na ga mutane ne dauke da muggan makamai.

Ciyar Da ’Yan Kwaleji: Gwamnati Ta Kafa Kwamitin Binciken Biliyan N2.67

“A lokacin da na lura suna dauke da muggan makamai, sai na hanzarta kokarin kara kulle kofar, ina kuma hadawa da ihun a kawo mana dauki kafin nan mijin nawa ya zo domin taimaka mani wajen kulle kofar, su kuma suna ta kokarin fasawa su shigo mana cikin dakin.

“Mijina ya yi ta maza har ya sami nasarar kulle kofar, amma ‘yan bindigae dai suka ci gaba da dannowa har sai da suka sami nasarar yin amfani da wani makamin suka balle kofar har ma da ginin sannan suka shigo mana ciki.”

Ta bayyana cewa daga baya ‘yan bindigar photo voltaic bai wa mijin nata wayarsa wanda ya yi amfani da ita domin isar da sakonsu na cewa suna bukatar a biya su naira miliyan 30 a matsayin kudin fansar sa.

Duk kokarin da wakilinmu ya yi domin jin ta bakin hukumomin ‘yan sanda a jihar ya ci tura.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, PPRO, Ramhan Nanselya gaza daga duk kiran da wakilin namu ya yi masa har ya zuwa lokacin hada wannan rahoton.

What's On Your Mind?