Yan ta’addan da suka sace mutane 21 a jihar Neja solar fitar da wani bidiyo da ke dauke da wadanda suka kama suna neman da a bawa yan ta’addan fansar Naira Miliyon Dari Biyar, kamar yadda fitaccen marubuci Ahmed Salkida ya wallafa bidiyon a shafinsa na Twitter
Ga wani karin bayyani
SUBHANALLAH
Rikincin Ibadan Ganduje ya bawa Hausawa ‘yan kasuwa ‘yan Asalin jihar Kano Milyan 18.5m
‘Yan ta’adda solar sace mutane a garin Yakila karamar hukumar Rafi jihar Niger, solar dauke su a bidiyo suna kira ga Gwamnatin Nigeria ta biya su kudin fansa Naira Miliyan 500
Wanna aikin ‘yan Boko Haram ne ba shakka kuma mutanen Shekau, sune da wannan salon, sunyi tasiri sosai a cikin masu garkuwa da mutane, talauci ya kama Shekau yana neman kudi ta kowani hali
Muna rokon Allah Ya aminar da wadannan mutane daga cutarwan ‘yan ta’adda, Allah Ka kawo mana karshen wannan masifa Amin
Ga bidiyon nan kasa