Video Yadda ‘Ya ‘Yan Hausawa Ke Iskanci A Garin Abuja

0
1161

Duniya Inah Zaki Damu A Wannan Lokaci Amana Yayi Kadan Yanzu Da Kaida Makwabcinka Babu Amana Kana Sake A Matsayin Ka Na Talaka Kanada Diya Mata Nan Take Zasu Lalata Makasu Ta Hanayar Daukan Su Zuwa Manyan Birane.

Da Zarar Kaga ‘Yarka Ta Fara Zuw Shagalin Buki Ko Aure Ko Sunah, Ko Bikun Zagayowar Ranar Haihuwan Kawayen Ta. toh Idan Ka Isah Gareta Ka Hanata Zuwa Domin Ba Wuya Daga Nan Xata Zare Tafi Karfin Ka.

https://youtu.be/oodTGqPCh_A

Wannan Bidiyo Da Zaku Kallah Zai Ban-Bance Muku Tsakanin Gaskiya Da Karya Abinda Ke Faruwa A Wasu ‘Yan Kunan Arewa Musamman Abuja Da Kano Da Lagos.

What's On Your Mind?