VIDEO : Tallar ‘Trailer’ Shirin Labarina Season 3

- Advertisement -

A yau Aminu Saira kamar yadda ya alkawalanta zai kawo muku ranar da za’a fara haskaka film din labarina zango na ukku to yanxu kam gashi nan daga shafinsa na sada zumunta ya wallafa

“LABARINA S3. Trailer.
In sha Allah daga Biyu ga watan July 2/7/2021 #LABARINA S3. Zai fara zuwar mu ku, a kowace Ranar Juma’at, 9:00pm zuwa 10:00pm na dare, a tashar Arewa24 Tv. da Tambarin Hausa Tv. Ga masu kallo a Internet kuma Za su rika samun sa a YouTube channel din SAIRA MOVIES. Muna kara godiya gare ku Masoya”

Ga tallar bidiyon nan ku kalla.

- Advertisement -