LABARAN KANNYWOOD EXCLUSIVEy
25/01/2021
1. A cikin Labaran namu na wannan mako, za ku ji Halin da Ashiru Nagoma Yake Ciki a Asibiti.
2. An gargadi wani jarumin Barkwanci a Kudu, da ya daina batawa Musulunci suna.
3. An bude Rijistar shiga masana’anatar fim a Kano.
4. Gaba Ta fi Baya: A shirin GIDAN BADAMASI Zango na 3?
Kar ku manta, ku danna Subscribe a “Kannywood Unique TV“ sannan ku danna alamar karaurawa, domin samun labarai da Rahotanni da zaran mun dora.
Za ku iya kallon cikakkun labaran a wannan Hyperlink din da ke kasa👇🏻
321 total views, 3 views today