Video Haduwar Adam A Zango Da Zaharadeen Wajen Bikin Birthday Ya Bada Mamaki

- Advertisement -


Fitattun Jarunman Kannywood Biyu Adam A Zango Tare Da Haradeen,  Haduwar Iyalan Adam a zango Da Zaharadeen sani Gurin Birthday din Mijin Fati Ladan Da Yarta Da Ya Wakana A Cikin Satin nan.

Wannan wani bidiyo ne dauke da hotuna bukin Birthday din shetimma yarema mijin tsohuwar jaruma fati Ladan da Yar ta, Da Jama’a Keta Mamakin Haduwar Wanda Ya Kasan Ce Ba’a Sa Ran Bikin Yayi Armashi Bah.

Sai Gashi Jarunman Sun Bada Hadin Kai Yadda Mutane Basu Zataba, A Farfajiyar Birthday Din.

Ga Dai Video Nan Kasa Ku Kallah Kusha Mamaki Yadda Bin Ya Kasance.

Ga Duk Masu Son Samun Cikakken Labaran Kannywood Akan Lokaci Sai Ya Kasance Damu A Wannan Shafin.

- Advertisement -