Video Aisha Tsamiya Ta Sanya Gasa Mai Tsoka


Fitaciyar Jarumar Kannywood Aisha Aliyu Tsamiya Tashigar Da Gasa Mai Tsoka, Kada ku bari a baku labarin wannan gasa wacce wannan shahararriyar jarumar kannywood wato Aisha Tsamiya ta Saka. 

Wannan jaruma ta saka wannan gagarumar gasa mai tsokane ba ga masoyanta su kadai ba kowa zai iya baki kokarinsa domin yaci Allah yaba mai rabo sa’a ga video da take fadin abinda ake bukata kuyi nan kasa. 

Zamuso muji Daga Bakin Ku Maziyartan Shafin mu.

 627 total views,  3 views today

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*