Ummi Zee Zee Tana Neman Wata Alfarma tare Da bashi Kyautar kudi Ga Duk Mai Rabo

0
282

A yau ne tsohuwar jaruma masana’antar Kannywood ummi zee zee inda tana neman taimaka tare da bata goro ga duk wanda ya bada wanann abu da take nema.

Ta wallafa wannan a shafinta na Instagram wanda yanzu haka ana can ana kowa ya fadi albarkacin bakinsa,zaku iya biyar ta a shafinta domin ku shiga daga ciki.

Yanzu – Yanzu: Ummi Zee Zee Tayi Magana Kan Halin da Take Ciki

“Salam to Nigerians yau nazo garin ADAMAWA shan ruwa da matar wani senator ta gayyaceni to sai take cemin a YOUTUBE taga wani labari cewa minister ta mata ta kano state tana son ganina to shine nakeson please in akwai Wanda keda quantity dinta a followers dina yaban zan bashi kyautan kudi domin inason in kirata first kan inje gunta Dan ta ban appointment na haduwarmu kuma banda contact da ita kuma ban San taya zan ganta ba nagode barkanmu da shan ruwa mumunai”

 

View this submit on Instagram

 

A post shared by ummi ibrahim zeezee (@ummizeezee)

What's On Your Mind?