Tun Ina Yar Shekara 13 Nayi Aure, Ina Rokon Allah Ya kawomin Mijin Aure Yanzu – Fati Bararoji

0
31

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 32, shirin ya tattauna da Fati Baffa Fagge da aka fi sani da Fati Bararoji, wata tauraruwar fina-finan Hausa da aka daɗe ba a ji ɗuriyarta ba.

DOWNLOAD: Dan Musa Gombe – “Foller” [Mp3 Download]

A cikin hirar, ta bayyana abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarta da za su saku dariya da al’ajabi, ciki har yadda ta shiga harkar fim, da yadda aka yi mata aure a shekara 13.

Ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.

What's On Your Mind?