Tsohuwar Soyayya Ta Motsa Kalaman Adam A zango Ga Nafisa Abdullahi

0
29

A yau ne jaruma Nafisa Abdullahi take murna zagayowar ranar haihuwarta wanda a yau ne jarumi adam a zango ya tuna tsohuwar Soyayyar da ke tsakanin su da jarumar.

Wanda ya taba fadin cewa akwai Soyayya tsakaninsu sosai wanda har ya taba bayyanawa a wata hirarsu da Bbchausa.

MUSIC + VIDEO: Abba Pastor Ft Nomiis Gee – Kwarya

A cikin kalaman jarumi yana cewa yau babba rana ce da zan taya Kyakkyawar budurwa murna,duk da muna da sabanin da ke tsakanin mu amma bazai zamu ace duk mun yanke abotana a tsakinmu da juna ba.

Jarumin ya kara da cewa ina fatan abotarmu ta baya baza tafi a banza ba , ya zamo babu wata hulda tsaninmu da ke, ina tayaki ranar zagayowar ranar haihuwarki Nafisa Abdullahi tsohuwar buduwata. mai lakabin da kazar hausa.

Ga dai rubutun nan da ya wallafa wanda zakuga mun kare irin kalaman da yayiwa wannan jarumar.

Tsohuwar Soyayya Ta Motsa Kalaman Adam A zango Ga Nafisa Abdullahi

Inda ta nuna jin dadin ta tare da godiya ga tsohon sauryinta.

What's On Your Mind?