Tsohuwar Matar Adam A Zango ta Mayarwa Da Adam a zango Martani Mai zafi Da Ya dauki Yan kallo

0
100

Jaruma adam a zango yayiwa tsohuwar matarsa maryam ab yola wanda ta haskaka a fim din sa mai suna “Nas” wanda daga baya ya aure ta .

Amma kuma jim kadan sunka rabu amma ita kauna har yanzu akwaita wanda yayi kalamai masu daukar hankali wanda solar baiwa kowa mamaki sosai.

Inna Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un : Allah Yayiwa Dr Sheikh Ahmed Lemu Rasuwa

Kadan daga cikin kalaman da jarumin yace akan tsohuwar matarsa inda yayi jinjina sosai akan irin yadda suke tare har yanzu ,wanda ya nuna cewa bashi da kalamai da zai iya nuna ma duniya irin yadda yake ji da ita har yanzu wanda dai zamu wallafa muku kalaman nasa wanda tabbas zaku fahimci zancen.

Tabbas har yanzu adam a zango yana kaunar maryam ab yola da gaske.

https://www.instagram.com/p/CJK_4uPsugQ/?utm_source=ig_embed&ig_mid=364778D2-96B1-43C8-807E-5C04EEF60D70

Anan take ita kuma Tsohuwar matarsa na mayar masa da martani wanda ya baiwa kowa mamaki.

Ga martanin nan.

What's On Your Mind?