Tsohon mijin momee Gombe yayi bayyanin abinda yasa ya rabu da ita da kuma silar rabuwarsu adam fasaha shima mawaki ne a masana’antar Kannywood wanda shima yana taka rawar gani.
Wanda abun yayi matukar bashi mamaki sosai akan yadda yaganta a studio wanda ta nan ta Fara tsoron dan adam akan irin yadda ake nuna masa da ya rabu da ita.
Ga bidiyon nan ku saurara kuji.