THROWBACK BIDIYO: Tsiraicin Safara’u Ta Kwana Casa’in

  • Tsiraicin Safara’u Ta Kwana Casa’in

A Kwananan Dai Masana’antar Kannywood Ta Sabu Shiga Rudani Wanda Komai Ya Chakude Ya Lalace Sai Ji Kake A Social Media Wannan Yayi Abunda Baidace Ba Labarin Dai Ba’a Cewa Komai.

Tsiraicin Safara'u Ta Kwana Casa'in

Bayan Wasu Gin-gimu Kamar Irin Na Maryam Sales space Da Rigimar Dake Tsakanin Adam A Zango Da Shugaban Tace Fina-finnan Kannywood Na Jahar Kano Ismail Na Abba “Afakallah” Ga Kuma Ta Yusuf Bababan Chinedu Da Ake Ciki Yanzu.

Yanda Ankayiwa Jaruma Rahama Sadau Fyade

Kwatsam Kuma Yau Muka Samu Labarin Cewa Daya Daga Cikin Jaruman Kwana Casa’in Wata Mai Suna Safara’u Wani Gajeren Video Nuna Tsiraicin Ta Ya Fito Bayan Duk Wannan Dambarmar Pretend Faruwa A Kannywood.

Yanzu Dai Haka Masana’antar T Kannywood Ta Shirya Wani Zama Wanda Zasuyi A Ranar Litanin Mai Zuw Wanda Yayi Dai Dai Ga 2-03-2020.

Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu A Wannan Shafin Namu Na www.Mobilized9ja.com.ng Domin Samun Labarai Cikin Lokaci.

 524 total views,  4 views today

About M. Jamiu 1096 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*