Tsaro: Gwamna Badaru Ya Yaba Wa Shugabannin Jigawa Da Suka Gabata 

- Advertisement -

Tsaro: Gwamna Badaru Ya Yaba Wa Shugabannin Jigawa Da Suka Gabata 

Daga Munkaila Abdullah, Dutse

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Abubakar Badaru ya alakanta zaman lafiyar da ake samu a jihar da Irin hobbasan da tsoffin shugabannin jihar suka yi a shekarun baya.

Gwamnan ya yi wannan furuci ne a yayin kaddamar da rabon kayan abinci wadda kungiyar BABA for ALL ta yi wa marasa karfi da ke kananan hukumomi 27 a fadin jihar.

Ya ce babu komai shakka wannan tabarbarewar tsoron da ake fama dashi ba zai rasa alaka da rashin yiwa wasu rukunin Al’umma adalci ba cikin gudanar da harkokin yau da kullum.

“Mu a jihar Jigawa shuwagabannin mu dace suka gabata solar taka rawa ta musamman wajen sulhunta Al’umma tareda baiwa kowa hakkinsa kamar yadda ya kamata, wadda yin hakan ya taimaka matuka wajen samun zaman lafiyar da muke Amfana a yanzu”

Gwamnan yace karada cewa ” Ba wai muna Kare shugaba Buhari bane ko Shugabannin tsoro, Amma kowa yasan cewa tabarbarewar tsoro ta samo asali ne tun gwamnatin baya knowledge gabata Illa kawai yanzu abun ya however I used to be a ne”

Sannan Gwamna Badaru yayi kira ga malamai sarakuna da ma’aikata da sauran Al’umma baki daya dasu kara kaimi wajen addu’oi kan Allah ya kara tsare wannan jiha dama kasa baki daya.

Shi kuwa da yake nasa jawabin a yayin taron, shugaban kungiyar ta BABA for ALL kuma dan majalisa mai wakiltar mazabar Ringim faction Taura Alhaji Ado Sani Kiri yace solar rabawa masu rauni buhun shinkafa Dana masara dubu 6,750 domin rage musu radadi a wannan wata mai alfarma na Ramadana.

Haka kuma ya kara da cewa, kowacce karamar hukumar cikin kananan hukumomi 27 dake jihar ta sami buhun shinkafa 200 da buhun masara 50.

- Advertisement -