Tsaleliyar Budurwa ! Ni Dr Halima Abubakar Ina Bukatar Miji

0
114

Har ila yau da dr halima Abubakar tana kara fadin gayawa duniya cewa fah har yanzu tana neman mijin aure kamar yadda ta wallafa a shafinta na twitter.

Tsaleliyar Budurwa ! Ni Dr Halima Abubakar Ina Bukatar Miji

Wanda nan take kaga kaga an fara yi mata martani a shafinta na twitter.

(Bidiyo da Hotuna) Sababbin Fuskokin Da zasu Bayyana A Gidan Badamasi Zango Na 3

Tsaleliyar Budurwa ! Ni Dr Halima Abubakar Ina Bukatar Miji

Ga kadan daga cikin wadannan sunkayi mata martani wanda duk mai bukatar zance ko wani magana da ita to yayi amfani da wannan asalin shafinta na twitter domin suyi magana.

Allah yasa adace.

What's On Your Mind?