Tsabar Rashin Imani Sun Kashe Karamin Yaro Sun Jefa A Ruwa

0
66

Hukumar yan sanda ta kama mutum hudu da ake zargi wanda yaron dan shekara bakwai wanda ukku daga ciki yan uwan uban yaron ne.

Wanda zakuji bayyanin yadda Duk wannan rashin imanin ya faru da sunka kashe wannan yaro sunka jefa shi a kogi wanda tabbas rashin imani ne sosai.

Tsabar Rashin Imani Sun Kashe Karamin Yaro Sun Jefa A Ruwa

Qalu Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un!! Allah Kayi Mana Maganin Wadannan Gurbatattun Malami

Baffan yaron ne faruk dila ya kashe yaron saboda yaron ya gane kamanunsa yayi wannan garkuwa da yaron ne domin yana neman kudin da zai kara yin aure na ukku wannan abun ya faru ne daga jahar Abeokuta

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?