Murya : Tonon asiri da zubar Mana da mutunci da kukayi Mansura Kece baki da Gaskiya Inji Rahama Hassan [Bidiyo]

0
201

Tonon asiri da zubar Mana da mutunci da kukayi Mansura Kece baki da Gaskiya Inji Rahama Hassan

Akan abinda ya faru da rahama sadau ya jawo tonon silili ga yan matan Kannywood tsofaffin jarumai da dai sauransu.

Bidiyo: Innalillahi – Dalilin Da Yasa Na Fita Daga Musulunci Inji Muneerat AbdulSalam

Ya kawo cece kuce tsakanin Mansurah isah da wasu matan Kannywood wanda a cikin wannan sautin Murya zakuji irin yadda zakuji murya tsohuwar Jarumar Kannywood rahama hassan kamar yadda channel din tsakar gida sunka ruwaito.

Ga sautin murya nan ku saurara a cikin faifan bidiyo.

What's On Your Mind?