Bidiyo: Tofah Hukumar Hisbah Tayi Sabon Gargadi Zuwa Ga Rahama Sadau

Tofah Hukumar Hisbah Tayi Sabon Gargadi Zuwa Ga Rahama Sadau

Shugaban hukumar hisbah ta kano yayi muku sallama irin ta addinin musulunci wanda yayi wannan nasiha ko ya fitar da wannan sanarwa zuwa ga al’ummar Musulmi baki daya .

Batanci Ga Annabi: Yadda Sufeto Janar ya umarci kwamishina ya kama Rahama Sadau

Wanda yayi wannan Nasiha ba iya rahama sadau ba dukkan Musulmi maza da mata.

Wanda kuma yana da kyau mu gyara ga abubuwan da mukeyi, Allah yasa mudace amen.

Ga bidiyon nan kasar.

 

 130 total views,  1 views today

About M. Jamiu 690 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply