Tofah Anzo Wajen!! Kalli Yadda Wani Ustazun Dan Izalah Yake Rera Wakar Sunnah Akan Mumbarin Wa’azi
A daren jiya ne ahlus sunnah wal’jama’ah ke wa’azin na kaddamar da ginin As,-salam college a garin hadeja a jahar jigawa Najeriya.
Kwatsa sai ga bidiyon ahlus sunnah na rera waka irin ta ahlus sunnah wal’jama’ah wanda ba irin ta sauran ba.
Ga bidiyon nan kasa.
Bidiyo: Subhanallahi Yakamata Kowa Ya Saurari wanna – Sheikh Bashir Sokoto
298 total views, 1 views today
Be the first to comment