Tirkashi Yanzunnan Wata Budurwa Ta Rungume Hamisu Breaker Yana Rera Waka A Cikin Jama’a

0
61

Wannan wani bidiyon ne mawakin Hamisu Breaker yana cikin wasa kawai da fitowarsa ya fara wasa sai anka ga wata Budurwar tayi Wuff ta rungume shi sosai.

Tirkashi Yanzunnan Wata Budurwa Ta Rungume Hamisu Breaker Yana Rera Waka A Cikin Jama’a

Wanda mutum daya yayi kokarin cirota daga jikin mawakin amma ina sai da wani yazo ya kama masa Sa’a nan anka cire wannan shantalelliyar Budurwa daga jikin mawakin.

Wata Amarya ta rasu awanni 3 kafin daura aurenta a Katsina
Ga bidiyon nan ku kalla.

What's On Your Mind?