Tasirin Wakokin Mata Ga Wadanda Aka Yi Masu Na Dokta Mamman Shata Katsina

- Advertisement -

Tasirin Wakokin Mata Ga Wadanda Aka Yi Masu Na Dokta Mamman Shata Katsina

Mata Ma’aikatan Gwamnati:

Hajiya Binta ‘Yar Masaka Kakumi (1957) malamar tsabta ce a Dutsin-Ma a tsakanin 1957. Wakar da makadin ya yi mata a West Finish Resort Dutsin-Ma. Duk da yake Bakandamiya wakar ‘mazan jiya’ ce, kamar yanda Shatan ya yi hasashe, amma an dauki amshin ta an yi ma Binta waka. Yana cewa a ciki: Malam ‘Yar Masaka, idan uban ki ke saka, to sako man bullan. Wakar ta kara jawo mata kwarjini da soyayyar jama’a a ko’ina. Wasu abubuwa da dama da a da kafin Shatan ya yi mata kirari solar fi karfin ta, bayan ya yi mata waka sai su ka kasance ma ta da sauki. Shata ya wake malaman tsabta da ‘yan doka, don dai zancen sub a ya cikin wannan takardar (kankara, 2010a; 2010b; Gundawa, 2011; Maifada, 2007)

Matan Da Ba Su San An Yi Masu Waka Ba:

Yana da nuna tausayi kwarai, in ji Safiya Garba (2014) da Mu’azu (2002) don hakane ma yak an yi ma wasu waka tun ma ba su da wayau. A wannan ajin akwai Hajiya Magajiya (Fatima) Hamza kankara (1948), Hajiya Karime diyar Sarkin Pauwa Muntari Nadabo (1968) da Malama Maryam Umar Garba Hadejiya (Nuwamba,1994) Duk da yake wannan ajin aji ne na mata da su jingine suke da iyayen su ko mazanjen su ko kuma duka, cewa dalilan iyayen aka yi masu waka amma wakokin solar yi tasiri a gare su matuka (Rediyo Gangara, 2018) Ita Karime da aka yi ma taken Karime diyar Makama, Karime Mulki ta gada/ ita da kan ta ba za ta iya tantancewa ba na abinda ya faru, amma ta nuna cewa mutane da dama solar sha ce mata Shata ya yi mata waka. Da yake lokacin da aka yi wakar shekarun ta biyu da haihuwa. Shatan ne ya sauka wajen mahaifin ta Muntari Nadabo Hakimin kankara daga 1957 zuwa 1970. Yana wasa a kofar gida da dare sai Hakimi ya aiko Karime da kudi fam biyu ta kawo ma Shatan. Da ta kawo masa shi ne itama ya yi mata waka. Wannan ya nuna tausayi da son yara kanana da makadin ya ke yi, na kula su har yake yi masu waka.

Wannan Makaman da ya ambata ya na nufin Makaman Katsina Idris Nadabo kawun ta (Sule, 2001) To hakama ranar sunan Magajiya babbar diyar Alhaji Hamza kankara a garin Pauwa cikin 1948 Shata ya je can ya yi mata waka. Karin wakar shi ne: ‘Yar Guzuma ‘yar Nuhu, Fatima jikar Dala/

Ita Maryam diyar Umar dan Garba Hadejiya, daga abokin mahaifin ta ya aurar da ‘yar sa, an kira Shata, su kuma solar kai masa abinci a makarantar iramare ta Guri shikenan sai da dare ya yi mata waka (Maryam, 2017)

Kammalawa/Rufewa:

Duk macen da Shata ya yi ma waka, da an gan ta a wuri, za a zagaye ta ana kallon ta. Sirrin farin jinin wakar Shata ga wadda aka yi ma wakar shi ne: shi yana yawan tara masu kasa, ita ko mace abin da ta fi so ke nan. Idan ya kira mace doguwa, to watakila ma gajera ce. Idan ya ce ‘ga ki fara jajajir…’ to watakila baka ce, bakikirin ma. Barira Musawa baka ce kuma gajera. Amma a wakarta ya bayyana doguwa ce kuma fara. Sannan ya bayyana surar gashin ta, cewa kamar gashin karen ruwa…gobe a aske, jibi ya toho. To gashin Barira bay a da yawa ballantana har ya yi tsayi. Ka ga duk abin da ya fadi sabanin abin da ke akwai ga surar jikin ta ne. To wannan kambamar zulakin yana daukar hankalin matan da ya wake.

Wakokkin mata na Shata wani bangare ne na bunkasa adabi da harshen hausa, da adabi, wanda ya kunshi siyasa, ci-gaban kasa da kawo zaman lafiya. Wakokin sa solar buwaya, solar kawo canji mai matukar yawa a harshe da al’adar Hausa. Saboda dadi da azanci da hikimomin wakokin mata na Shata suka shige cikin tarihi da har abada a cikin adabin Malam Bahaushe ba za a taba mantawa da su ba.

Manazarta

kankara, I. A. (2010a) “Gudunmuwar Dokta Mamman Shata Katsina ga ci-gaban kasa” Takardar da aka gabatar wajen taron kara ma juna Ilimi, Jami’ar Abdulmumini Dioko, Yamai, ran 6/2/2010

kankara, I. A. (2010b) “Nazarin Falsafar Dokta Mamman Shata Katsina Da Tasirinsa a kasar Hausa” Takardar da aka gabatar wajen taron kara ma juna Ilimi, Kwalejin Ilmi Mai Zurfi ta Gashuwa, ran 24/three/2010.

kankara, I. A. (2010c) “Raushin Harshe da Rashin Tsoron Fage a Wakokin Alhaji Dokta Mamman Shata Katsina.” Takardar da aka gabatar wajen taron kara ma juna Ilimi, Jami’ar Umaru Musa Yar’adua, Katsina, Mayu 2010, Shafi na 6.

kankara, I. A. (2012) “kaunar da Hausawa ke ma Wakokin Alhaji Dokta Mamman Shata Katsina. Takardar da aka gabatar wajen taron kara ma juna Ilimi, Kwalejin Ilimi mai Zurfi ta Yola, 23/2/2012, Shafi na 9;

kankara, I. A. (2013) Shata: Mahadi Mai Dogon Zamani, Labson Manufacturing Laboratory, Kaduna, Bugu na Farko, 2013.

kankara, I. A. (2018a) Shata: Mahadi Mai Dogon Zamani, Hope Printing Press Zariya, Bugu na Biyu, 2018.

kankara, I. A. (2018b) daurayar Littafin Shata: Mahadi Mai Dogon Zamani, Darma Printers Katsina, 2018.

kankara, Sheme, Ali, Albasu (2006) Shata Ikon Allah, Informat Publishers Kaduna.

Wadanda aka yi hira da su:

Tattaunawa akan wakokin Shata na mata, Rediyon Birnin Kebbi, Lahadi 16/6/2014

Tattaunawa akan wakokin Shata na mata, Rediyon Gangara, kasar Nijar

Hauwa matar Sarkin Bori Sule, Oktoba, 1998.

Issa-Boube tsohon Minista kuma jam’in hulda a Gwamnatin Djori Hammani, a gidansa da ke Birnin Yamai na kasar Nijar, Juma’a, 10/5/2013

Mashasha Inusa Rimi, a Rimi, Litinin, 26/9/2011

Hajiya Binta kankara matar Shata, 10/2/2002 da 25/6/1999 da 9/7/2001

Hajiya Nana dankwara Fagge Kano, Lahadi 19/2/2000.

Hajiya Binta Yalwa matar Shata, Lahadi three/7/1999 da 27/6/1999

Safiya Garba dan Dillalai, a Gusau, alata 18/11/2014.

Hajiya Kilishi Usman Nagogo, Yuni, 2014.

Hajiya Nana Mamman Daku, Juma’a 24/7/2009.

Shehu Tsatso a gidasa da ke Katsina, Laraba 24/three/2000 da Juma’a, 14/four/2000

Salisu Bangul dandaudu, Juma’a, 31/three/2000 da kuma ran 9/9/2003

Amina Rugar-Idi a gidanta da ke Funtuwa, 7/1/2003 da Juma’a, 26/9/2003 da Asabar 11/10/2003 da 29/11/2003

Dokta Shata a gidansa da ke Funtuwa, Lahadi, 13/11/1994

Dokta Shata, a gidansa da ke Funtuwa, Laraba four/7/1997

Indo Musawa a gidanta da ke Katsina, 28/10/1998 da Lahadi 22/eight/1999 da 28/1/2000

Hauwa ‘yar Sakkwato (matar Shata) a garin Gusau, Mayu 2016

Maimuna Munari Gidan Dutse, a gidanta, Funtuwa, Juma’a, 24/eight/2000 da Lahadi, 21/1/2007

Jamila Shata a Funtuwa, Talata, four/7/2002 da kuma Agusta 2002

Hurera Shata (matar Shata) Juma’a, Agusta 1999

Halima Shata Funtuwa, Talata 14/7/2002

Hadiza Falgore (matar Shata) a gidan Shata Funtuwa, Juma’a, 25/6/1999

Sa’in KatsinaAhmadu Na-Funtuwa, a gidansa da ke Katsina, Juma’a 18/9/1998 da Oktoba, 1998 da Disamba, 2014

Sambo Abdulkadir Dahuwa Hadejiya, a Kano, Maris 2001

Abdullahi Sani Makarantar-Lungu, Kano a gidan Rediyon Jihar Kano Litinin, 7/1/2013

Garba Shatan Sudan a gidan Amadu Doka, Kaduna, Satumba, 1998 da Afriu, 1999

Musa dan’amare (78) makadin Shata, a gidan Maigarin Musawa Laraba, 9/6/1999

Ahmadu Doka mai Kukuma Kaduna a gidansa da ke Kaduna, 5/9/1998, da four/eight/1998

Mu’azu Na Alawo kanen Barira Musawa, a Musawa, 22/three/2002

Asabe Dilla (wadda ta yi wa Shata rawar Asauwara) Asabar 18/6/2011

Binta Tambai‘yar Gwamna (wadda ta yi wa Shata rawar Asauwara) Asabar 18/6/2011

Isa Kwasta Jeni tsohon Soja ketare a garin ketare Asabar 18/6/2011

Rabo Ture a garin ketare Asabar 18/6/2011

Maryam Babayaro, tsohuwar Ma’aikaciyar Rediyon Jamus, a Kano Litinin, 7/1/2013

Hauwa matar Sarkin Bori Sule (75), a gidanta da ke Kaduna, Oktoba, 1998.

Ali Kwado Zinder (80), a gidansa da ke Zinder ta kasar Nijar, Alhamis 5/5/2011

Iyalan marigayi Garba Koko, a garin Koko, Asabar 23/11/2014

Hajiya Hassana diyar Marafan Kontagora a garin Kontagora, Jumaa, 28/11/2014

Yusuf Maitama Sule a gidansa da ke Kano, Litinin 1/9/2003.

Garba Kwagira Kurfi, Asabar 29/eight/2003

Hajiya Indon danbaki, Yakasai Kano, Litinin 1/7/1999

Binta ‘Yar masaka Kakumi, Asabar 21/12/2013.

Hajiya Titi kanwar Abba na Titi, 21/5/1999.

Hajiya Binta Yalwa Shata,

Hajiya Amina Dikke mata Shata, Juma’a 25/6/1999

Adama Bagobira tsohuwar mata Shata, Litinin 10/four/2000

Hajiya A’isha Garba Kaita Sarkin Malamai Juma’a 15/9/1998

Mamman Barka Yamai, Asabar 11/5/2013

Hajiya Ladi Kaduna matar Shata, Lahadi 22/7/2013.

Hajiya Zuwaira Asabe matar Shata, 25/7/1999

Hajiya Binta Iya tsohuwar matar Shata, Lahadi 10/2/2002 da 22/11/2008

Dokta Aliyu Modibbo Umar, tsohon Minista, 7/9/2004 da Lahadi 17/eight/2013.

Hajiya Binta ‘Yar Kawu matar Bebejin Katsina, 21/eight/1999

Hajara Gigama Musawa, Laraba 9/6/1999

Hajiya Safiya kumbula kanwar Shata, Alhamis eight/5/1997

Sarki Jinjiri ketare Asabar 24/10/1998

Bature Sarkin makadan Bakori, 25/eight/2000 da Asabar 16/9/2000

Hajiya Juma kankara, zantawar mu a Kaduna, Mayu 2005

Mutanen kauyen Babban Duhu, Mayu 2014.

Hajiya Nana mahaifiyar Abba na Titi, a Katsina Asabar 21/eight/1999

Alhaji Sani Bello Maigarin Falgore, Juma’a 25/6/1999

Shu’aibu Gilashi Katsina, Juma’a 14/four/2000

Lawal Boss Ahmadu Jiraye Dutsin-Ma, Laraba 22/four/2015

Salisu Bangl dandaudu a Katsina Juma’a 31/three/2000.

Alhaji Sahabi Liman kaura, Juma’a 9/1/2015

Yusufu dan Hausa Gusau, Litinin, three/7/2006.

Malam Yahaya dandaudu Katsina, Talata 14/three/2000

Hajiya Tuni Katsina (matar Sufeto Yusufu Shema) Lahadi, 11/10/2009

Malam Ahmadu Maifada Katsina Talata 1/5/2007.

Hajiya Jumeme Katsina tsohuwar matar Shata, Alhamis 25/four/2014

Hajiya Hauwa Nasara tsohuwar matar Shata, Juma’a 25/6/1999.

Awwali Kuren Shata, 2006.

Jama’ar kauyen Gundawa, Alhamis 23/6/2011

Alhaji Sani Mati Zaki Gundawa, Alhamis, 23/6/2011

Maikudi kanen Abu ‘Yarbayye, ketare Asabar 18/6/2011

Zabiya Rabin Bature, Alhamis 23/6/2011 da Asabar 25/four/2012

Dokta Abdullahi dan Asabe ketare, Laraba three/9/2003 da Agusta 2011.

Malam Usaini Koli Funtuwa, Asabar 13/12/2003 da 15/7/2002

Hajiya Umma Alu dandarman, Kano 1/9/2003

Hajiya A’isha Yalwar Shandam 2015

Alhaji Sarki Labaran Direba, Nuwamba, 2018.

 

 

 

 

- Advertisement -