Tashin Farashin Fulawa Da Sukari Ne Babbar Matsalar Masu Burodi – Isah

0
97

Tashin Farashin Fulawa Da Sukari Ne Babbar Matsalar Masu Burodi – Isah

An bayyana tashin farashin fulawa da kuma sukari a matsayin babban kalubalen dake addabar sana’ar sarrafa biredi da sayarwa a kasar nan.

Janar manajan gidan biredi na Hamdala dake Unguwar Kabawa dake garin Lokoja, babban birnin Jihar Kogi, Mallam Isah Ishak Muhammad ne ya bayyana hakan a yayi da yake zantawa da Jaridar MOBILIZED9JA A Yau, a makon info gabata, a garin Lokoja.

Mallam Isah wanda yace biredi na daya daga cikin cimaka da jama’a suke bukata a kulli yaumin, ya kara da cewa daga shekara ta 2020 zuwa  wannan shekara ta 2021, masu gidajen sarrafawa da sayar da biredin photo voltaic fuskanci matsaloli daban daban biyo bayan bullar cutar karkarewar numfashi ta Cobid 19, wanda ta shafi tattalin arzikin duniya baki daya.

Yace gidajen sarrafawa da sayar da  biredin suna biyan haraji ga gwamnatin jiha info karamar hukuma,amma kuma tashin farashin sarrafa biredin na neman kassara su ta yadda biyan ma’aikatansu ma na neman gagararsu.

Hotuna: Gwamna Zulum ya ba da umarnin sabunta masana’antu 5

Mallam Isah Ishak Muhammad wanda yace suna da a kalla ma’aikata 23 dake aiki a gidan sarrafa biredin na Hamdala,ya kuma kara da cewa suna  biya ma’aikatan hakkokinsu ne kowace mako
, ganin cewa kusan dukkansu masu iyali ne wadanda photo voltaic dogara ne kacokan akan aikin sarrafa biredin don biyan bukatunsu ta yau da kullun.

Akan haka janar manajan yayi kira ga gwamnati info gudanar da taro da kamfanin dake sarrafa fulawa da sukari  domin ganin photo voltaic sayarwa da kananan yan kasuwa kayayyakin cikin rahusa tare da ganin ta bullo da tsarin kayyade farashi ( Price Administration) ga yan kasuwan ta yadda su kuma zasu sayarwa da gidajen sarrafa biredin kayayakin cikin rahusa ta yadda ba zai shafi sana’arsu ta sarrafawa da sayar da biredin ba.

What's On Your Mind?