Da ake mata tambaya Jaruma Aisha Aliyu tsamiya Kan Batun aure a wani taro na ‘yan movie da ta halarta
Wakilinmu ya tambayeta Cewa Cikin ‘yan movie Wasu solar taba aure Wasu Kuma ‘yan Mata ne ke kina daga wanne bangare ne? sai Aisha tace ban taba aure ba.
Dan Allah Mu Dinga Kiyaye Harshen mu ! Meenah Tayiwa Maza Wankin Babban Bargo tayi musu tas
Aka sake tambayarta shin kawo yanzu mutun mawa Suka nuna Sha’awar neman aurenki? Acikin barkwanci sai tsamiya ta bayar da amsa inda tace mutun Bilyan Daya ne Kuma bazata bayyana wa’yanda ta aminta dasu ba a yanzu ta barwa zuciyarta sirrin…
Ga bidiyon nan daga bakinta.
495 total views, 3 views today
Be the first to comment