Ta’azzar Fyade: Ina Mafita?

- Advertisement -

Ta’azzar Fyade: Ina Mafita?

Daga Samira Bello Shinkos, [email protected], A ‘yan watanin nan kallon akwatin Talabijin, sauraron Radio, buda shafukan Jaridu da zaurukan sada zumunta na zamani yana matukar sosa min rai da ƙkona min zuciya; saboda yanda nike cin karo da labaran fyade,musamman ga yaramata kanana. Wani rashin imanin idan ka gani sai kaji kamar ka shide dan […]

- Advertisement -