Ta tabbata auren tsohuwar jaruma Maryam Malika Ya Mutu Har Ta Dawo Film

0
41

Ta tabbata auren tsohuwar jaruma Maryam Malika Ya Mutu Har Ta Dawo Film

Wannan shine abinda tashar hausamedia wanda mai malakar wannan tasha shine Garkuwa supervisor Nura M Inuwa inda yayi bayyani tare da sanya wani bidiyo na wannan jaruma cikin wani shiri mai dogon zango mai Suna Da “Da Ace Ba zuciya”

Gobara ta kashe mutum 134 a Kano a 2020

Wanda zaku kalla da saurare gashi nan ku saurara ku gani.

https://youtu.be/ftchFiZnDzo

Wanda wannan Film da anka ji gashi nan mun kawo muku fasta wannan shiri tare da kuma yin wani bidiyo da ta dora ta rera wakar wannan movie mai dogon zango ta zasu fara.

Ta tabbata auren tsohuwar jaruma Maryam Malika Ya Mutu Har Ta Dawo Film

View this put up on Instagram

A post shared by Maryam Malika (@real_maryam_malika)

What's On Your Mind?