Subhannallah Kalli Bidiyon Yayan Mansur Isah da Sani Danja Nacikin Wani Hali Na Rashin Lafiya yaran jaruman kannywood
Rashin lafiya mai tsanani tayi dirar mikiya a gidan tsoffin jaruman kannywood mansurah isah matar sani danja wanda kowa ya sansu duk Da solar dade da daina yin movie.
Haryanzu ba’a manta dasu ba sakamakon rawar ganin da suka taka a cikin wannan harka ta hausa movie kuma suna da masoya matuka shiyasa haryanzu ba’a manta su ba muna fatan Allah ya ba wanda basu da lafiya, lafiya na gida kona asibiti ameen.
Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.