Subhannallah Kalli Bidiyon yanda kudi Naira 400,000 da aka siya shinkafa dasu suka koma takarda

0
26

Subhannallah Kalli Bidiyon yanda kudi Naira 400,000 da aka siya shinkafa dasu suka koma takarda

Wannan wani Bidiyo ne dake nuna yanda kudi, Naira 400,000 suka koma takarda bayan wasu solar sayi shinkafa buhuna 20 dasu.

Lamarin ya farune a yankin a Ogwashi Ukwu dake jihar Delta kamar yanda za’a iya ji a Bidiyon da ya watsu a shafukan sada zumunta.

Kalli Bidiyon : Wata Sabuwa: Magoya Bayan AbdulJabbar Sun Fara Yiwa Naziru Barazana Akan Martanin Da Yayi Masa

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?