Subhannallah Kalli Bidiyon Yadda Rigima Na Shirin Barkewa Tsakanin Jarumi Adam A Zango Dawani Matashi Akan Auren Ummi Rahab

0
121

Subhannallah Kalli Bidiyon Yadda Rigima Na Shirin Barkewa Tsakanin Jarumi Adam A Zango Dawani Matashi Akan Auren Ummi Rahab

Tirka tirka rigima na kokarin barkewa tsakanin wani mawakin mai suna Sammani da adam a zango akan maganar auren ummi rahab.

Kamar yadda kuka ga wannan yarinya tayi posting din hotonta da wani mawaki wanda ke nuna aure zasuyi a shafinta na Instagram.

Yadda Bilyaminu ya caka wa Shafa’atu wuka a kotu bayan alkali ya raba auren su

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?