Subhannallah Kalli Bidiyon Yadda Aka Kama Wanj Yana Saka Laya Acikin Kabari Innalillahiwainnailaihiraju’un

0
51

Subhannallah Kalli Bidiyon Yadda Aka Kama Wanj Yana Saka Laya Acikin Kabari Innalillahiwainnailaihiraju’un

INNALILLAHIWAINNAILAIHI RAJU’UN. Kamar Yadda Kuke Gani Nan Dai Wani Mutum Ne Da Aka Kama Shi A Cikin Wata Makabarta A Garin Gembu Dake Jihar Taraba. Yana Yunkurin Saka Takarda Dauke Da Rubutu A Cikin Kabari

BATUN NEMAN DUNIYA TA HANYAR SIRI BA SABON ABU BANE A WANNAN ZAMANIN

WANDA YANA DAKYAU ACE MUTASHI TSAYE DAYIN YAWAITA ADDUOIN KARE KAI DAGA MUGAYE MAHASSADA MARASA JIN TSORON ALLAH NA WANNAN ZAMANIN

Subhannallah!!! Dole ne a kalli Bidiyo Tabbas Rayuwar Nan Bata Da Tabbas Innalillahiwainnailaihiraju’un Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Bappan Ali

KU KALLI WANNAN BIDIYON KAFIN MU KAWO MUKU DAYAN BIDIYON NA SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA DAKE BAYANI KAN NYADDA ZAKU TSARE KANKU DAGA DUK KAN WANI MUGUN MUTUM!

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?