Subhannallah Dole ne a kalli Bidiyo Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan GaninBidiyonsa Yan Matan Kannywood

0
140

Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan GaninBidiyonsa Yan Matan Kannywood

Wani bayani da wani shahararren malami yayi ya haifar da rikici mai yawa a tsakanin yan matan kannywood kamar yadda ya bayyana a kwanan nan cewa idan ka saki matarka a fim to ita ma zata sake ka daga gidanka.

Watau, an saki matarka ta gaske, kuma wannan ya haifar da rikici mai yawa.

Are You Tired Of Trading Your Gift Cards At Bad Rates? [Read Details]

Kalli Bidiyon a Kasa

What's On Your Mind?