Subhanallah Kalli Bidiyon Da Aisha Yusuf Ta Zagi Buhari

0
63

Yanzu Yanzu Labari Da Yadarsu A Social Media Inda Sananniyar Macen Nan Wanda Ake Kira Da Aisha Yusuf ‘Yar Kudancin Najeriya Ta Fitar Da Wani Sabon Faifan Bidiyon Da Take Zagin Shugaban Kasa Muhammad Buhari.


Wannan Faifan Bidiyon Ya Janyo CE cekuce A Kafafen Sada Zumunta Ganin Cewa Gashi Mace Ta Zagi Shugaban Kasa Amman Ankasa Mata Hukunci.

Ga Dai Faifan Bidiyon Nan Kasa Ku Kallah Kuji Yadda Take Zagin Shugaban Kasa Muhammad Buhari.

Kada Ku Manta Zaku Iya Yin Feedback Da Kumah Share Domin Jin Ra’ayoyin Ku, Mungode.

What's On Your Mind?