Subahanallahi – Wannan Yaron Har Yasan Yadda zaiyi Garkuwa Da Mutum

0
11

Tabbas rashin tsaro yayi katutu a ciki n al’ummar mu musamman a arewancin nigeria kadubi wannan karamin yaro wai shim kidnapper ne ma’ana mai garkuwa da mutane.

ANA WATA GA WATA | Ana Zargin Jarumar Finafinan Hausa, Nafisa Abdullahi Da Fataucin Miyagun Kwayoyi Da Safarar ‘Yan Mata

Irin yadda wannan yaro yake bada labarin yadda sunka sata.

Ga bidiyo nan kasa.

What's On Your Mind?