Bidiyo: Subahanallahi!! Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ya Fadi illolin Zanga Zanga A Khudubar Juma’a Yau

- Advertisement -

Subahanallahi!! Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ya Fadi illolin Zanga Zanga A Khudubar Juma’a Yau

Masha Allah sheikh Aminu Ibrahim daurawa Kano yayi bayyanin illolin da ke tattare da tsarin zanga zanga a Musulunci wanda baiyi koyi fay.

Bidiyo: Ashe Ke Jahila Ce Bamu Sani Ba: Wannan Martanin Kazaure Ya Tayarwa Da Aisha Yusuf Hankali

Addinin Musulunci. Wanda yana da kyau duk musulunci ya saurari wannan huduba.

Ga bidiyon nan kasa.

- Advertisement -