Bidiyo: Subahanallahi!! Abinda Ake Gudu Kenan Gashi Gaskiya Ta Bayyana

Subahanallahi!! Abinda Ake Gudu Kenan Gashi Gaskiya Ta Bayyana

Wannan wani sako ne wanda sheikh Asadus Islam yayi akan wannan Zanga zangar endsars da akeyi a abuja wanda yanzu ta zagaya ko ina.

Wanda malamin yayi magana akan wawaye cikin addinin Kiristan da wawaye daga cikin addinin Musulunci da cewa malamai su daina magana akan wannan abu protest.

Bidiyo: Mafusata sun afkawa Fadar sarkin Legas, sun kori jami’an tsaro tare da dauke sandar sarautar sarkin

Wanda ya kamata mutane su san cewa fa mu musumai addini ne a cikin wannan rayuwarmu.

Ga bidiyon nan kasa.

 257 total views,  1 views today

About M. Jamiu 1389 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*