Soyayya Gamon Jini ! Hadiza Gabon tayi Martani Akan wannan Tsoho

0
32

Soyayya Gamon Jini ! Hadiza Gabon tayi Martani Akan wannan Tsoho

Wani Tsoho ya dauki hankula bayan da yace yana son tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon.

An ji a wani bidiyo da aka daukesa wasu suna gaya masa cewa ba zai samu ba, amma sai yace ai Allah ne ke bayarwa.

Jaruma hadiza Gabon tace tana neman sa dan Allah.

Tinubu finally reveals solution to COVID-19, explains why

Soyayya Gamon Jini ! Hadiza Gabon tayi Martani Akan wannan Tsoho

What's On Your Mind?