Sojoji Sun Halaka ’Yan Ta’adda 16 A Borno

- Advertisement -

Shalkwatar tsaro a Nijeriya ta bayyana cewa sojojin rundunar ayyukan tsaro ta Lfiya Dole, wadanda ke aiki a karkashin rundunar musamman ta ‘Operation Fireplace Ball’ photo voltaic halaka mayakan Boko Haram 16 da kwace motocin yaki bayan photo voltaic tarwatsa wasu da dama a hannun maharan.

Wannan furucin yana kunshe ne a wata sanarwar manema labarai, mai dauke da sa hannun mukaddashin Daraktan yada labarai na rundunar, Manjo Janaral Benard Unyeuko, inda ya kara da cewa, sojoji na musamman da ke ayyukan samar da tsaro a garin Gajiram da ke aiki a shingen binciken ababen hawa na 3 daga runduna ta 3 ne su ka samu nasarar halaka maharan Boko Haram uku a ranar 21 ga Oktoban 2020.

Sojoji Sun Halaka ’Yan Ta’adda 16 A Borno

Ya ce hakan ya faru a sa’ilin da sojojin da ke aiki a wajen suka ankara da shigar burtun da mayakan ke kokarin yi ta hanyar sanya ido ga wasu bakin motocin da ke biye da kwambar motocin yan gudun hijira daga birnin Maiduguri zuwa garin Baga, a mummunan nufin aiwatar da ta’addanci ga jama’ar garin.

Bidiyo: Tonon Asiri Ansamu Saurayi Daya Fitar Da Tsoro Yake Zagin Abubuwanda Shuwagabannin Arewa Sukeyi

Ya kara da cewa, a musayar wutar da ya gudana tsakanin bangarorin, sojojin photo voltaic kashe yan kungiyar Boko Haram uku da kwace motar yaki tare da makaman da suka kunshi bindigogi masu sarrafa kansu hadi da albarusai.

A gefe guda kuma, sojojin ‘Super Camp’ da ke aikin samar da tsaro a garin Magumeri photo voltaic halaka mayakan Boko Haram 11, a wani farmakin da suka kai a yankin. Yayin da kuma suka yi nasarar kwace motocin da maharan Boko Haram ke amfani dasu wajen kai farmaki da kona wasu makamai.

Bugu da kari, ko a ranar 24 ga Oktoba sojojin Super Camp da ke aikin tsaro a garin Mallam Fatori photo voltaic kashe mayakan guda biyu, a wani farmakin da su ka kai a yankin, tare da kwace makamai da harsasai da wayar tafi da gidan ka guda daya a hannun mayakan.

- Advertisement -