Sinawa Masu Sayayya Sun Farfado Daga Annobar COVID-19 Da Karin Kwarin Gwiwa

0
99

Sinawa Masu Sayayya Sun Farfado Daga Annobar COVID-19 Da Karin Kwarin Gwiwa

Daga CRI Hausa

Babban masanin harkokin tattalin arziki na kamfanin Morning Seek the advice of, mai binciken harkokin kasuwanni a duniya, John Leer, ya ce alkaluman auna yanayin sayayya na kasar Sin, solar karu a kan na watan Oktoban shekarar 2019, kafin samun bullar annobar COVID-19 na farko a kasar.

A karon farko tun bayan barkewar cutar a karshen shekarar 2019, kwarin gwiwar masu sayayya a kasar Sin ya zarce matsayin da yake kafin bullar annobar.

Alkaluman auna sayayya na kasar Sin na Morning Seek the advice of, solar kai maki 156.85 cikin kwanaki 13 na farkon watan Afrilu, adadin da ya karu da maki 2.36 a kan na Maris. Yayin da a watan Oktoban shekarar 2019, kafin bullar annobar COVID-19, ya kasance kan maki 153.14.
Ci gaban da aka samu a watan Afrilu, dori ne kan karuwar maki 5.54 da aka samu a watan Maris, wadda ta kasance karuwa mafi girma na biyu da aka samu cikin watanni 18 da suka gabata. Ingantuwar alkaluman a watannin Maris da Afrilu ta nuna cewa, Sinawa masu sayayya solar farfado daga annobar da karin kwarin gwiwa.

Wadannan sakamako na kamfanin Morning Seek the advice of, solar dogara ne ga nazarce-nazarce 194,463 da aka gudanar a kasar Sin tsakanin 1 ga watan Oktoban 2019 da 13 ga watan Afrilun 2021. (Mai fassarawa: Fa’iza Mustapha daga CRI Hausa)

What's On Your Mind?