Shugaban Amurka Donald Trump Da Mai Dakinsa Melania Sun Kamu Da Korona

0
63

Shugaban Amurka Donald Trump dashi da uwar gidansa Melania photo voltaic kamu da cutar korona.

Donald Trump Ya sanar da haka ne a jiya Alhamis a shafinsa na sada zumunta na Tiwita.
Likitan Shugaban, Sean Conley ya fitar da sanarwa, inda yake cewa shugaban kasa da mai dakinsa “suna cikin koshin lafiya a wannan lokaci, kuma photo voltaic ce za su ci gaba da zama a gidansu na White Residence domin killece kansu”.

Shugaban Amurka Donald Trump Da Mai Dakinsa Melania Sun Kamu Da Korona

“Ina mai tabbatar muku cewa shugaban zai ci gaba da gudanar da ayyukansa ba tare da wata matsala ba a yayin da yake murmurewa, kuma zan rika sanar da ku halin da suke ciki nan gaba,” in ji sanarwar.
Tun da farko ranar Alhamis, Mr Trump ya ce si da mai dakinsa, wacce ke da shekara 50, za su killace kansu bayan hadimarsu Ms Hicks ta kamu da cutar korona.

Shagulgulan ‘Yancin Kai: Manyan Al’amurra Fiye Da 60 Game Da Nijeriya

Hicks, mai shekara 31 da haihuwa, ita ce mai yi wa shugaba Trump hidima mafi kusanci da shi da ta kamu da cutar kawo yanzu.

Ta bi shugaban zuwa jihar Ohio a makon jiya cikin jirginsa na Air Strain one lokacin da aka yi wata muhawara tsakaninsa da Joe biden a farkon makon nan.

What's On Your Mind?