Shugaba Buhari Yayi Aike Taya Murna Zagayowar Ranar Haihuwar Ganduje

0
50

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya taya Gwaman jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje murna a Sa’ilin daya cika Shekaru Saba’in da Daya 71 da Haihuwa.
Cikin Sako daya aike zuwaga Gwamna da Iyalan sa, Shugaba Buhari yace “Gwamna Ganduje Ina maka murnan ranar Haihuwa. Allah ya kara maka lafiya da tsawon Rai domin ka cigaba da aiki ga Mutanen Kano da Kasa.

“Ni kaina ina fatan samun maka karin karfin jiki, kwarin zuciya da koshin lafiya.”

Ku Shiga Nan Kasa Domin Kallon Video Yadda Anka Gudanar Da Jana’izar Mahaifin Dr Rabi’u Musa Kwankwaso..

Ku Tura Zuwa Fb WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Soshiyal Midiya.

What's On Your Mind?