A wata dama da jarumar kannywood wato Rahama Sadau Ta ba masoyan ta a Shafin na Twitter Wani ya tambayi jarumar akan Shin zata Iya Daina Movie idan tayi aure?.
Hotunan Auren Tsohon Kakakin Majalisar wakilai Da Diyar Gwamnan Kebbi Abubakar Atiku Bagudu
Jarumar ta maida Martani inda tace Bazata iya daina Yin movie ba ko bayan Tayi aure, Ta Kara da cewa akwai mata da dama Wanda Suke Sana’a kuma basu bari ba har bayan auren su.
Wani ya tambayi jarumar shin menene Dalilin Dayasa Batayi Aure Ba? Inda ta bashi amsa da cew LOKACI NE BAIYI BA.
Wani ya kara tambayar jarumar shi menene Abinda Yafi Bata Mata Rai? Shine Tace Rashin Tsaro da Yake Damun Arewacin Nigeria dama Kasa Baki Daya.
456 total views, 3 views today