Shin Da Gaske Malam Bashir Ahamd Sokoto (Danfili) Ya Rasu?

0
55

Daga jiya zuwa a cikin garin Sokoto da kewa da sauran sassan arewacin Nigeriya ana ya yata

Bashir Ahamd Sokoto Danfili ya rasu wannan karya ne yana nan da ransa bai mutu ba.

Shin Da Gaske Malam Bashir Ahamd Sokoto (Danfili) Ya Rasu?

Yana nan yana samun karin sauri yana bukatar addu’armu yan uwana Musulmi mu taya shi addu’a

Karya Ta Karewa Dan..! Ga Malam Yana Karyata Masu Cewa Ya Mutu Da Bakinsa

Wannan shine dalilin bincike Hausaloaded wanda ya tabbata bai mutum ba.

Wannan kuma shine posting din da ake yada karantun malam a shafin Fb.

Shin Da Gaske Malam Bashir Ahamd Sokoto (Danfili) Ya Rasu?

Wannan shine abinda babban malami kuma dan Sokoto yayi wato Dr mansur sokoto.

Shin Da Gaske Malam Bashir Ahamd Sokoto (Danfili) Ya Rasu?

What's On Your Mind?