Shin Da Gaske Hadiza Gabon Ta Mutu?

- Advertisement -

Shin Da Gaske Hadiza Gabon Ta Mutu?

Wannanwani labari ne da ake ta yadawa wai jaruma hadiza aliyu gabon ta mutu.

Wanda itama abin yayi matumar bata mamaki sosai wanda har ta wallafa posting din a shafinta na Instagram ta rubuta

Cece kuce Ta Ɓarke Tsakanin Jaruman LABARINA Mahmud Da Sumayya A Instagram

“Postinga daga Lahira”.

Ga abinda ta wallafa a shafinta na Instagram.

https://www.instagram.com/p/CHuyLmdhhe3/?utm_source=ig_embed&ig_mid=56C8F10A-3351-4415-8231-A9BF4336866F

- Advertisement -