Shin Ashiru Nagoma Ya Samu Lafiya Daga Haukacewa Da Yayi ?

0
58

Shafin talabijin na Kannywood unique solar zanta da shahararriyar marubucin nan Fauziyya D Suleman wanda daman gidauniyar su na dauki nauyi kai darakta ashiru nagoma asibiti.

Shin Ashiru Nagoma Ya Samu Lafiya Daga Haukacewa Da Yayi ?

Dole ne a kalli Bidiyo Yanzu Yanzu An Saki Wani Bidiyo Na Yadda Jaruma Nafisat Abdullahi Ke Yin Rayuwa A Birnin Cairo Egypt

Wanda ta shadawa Kannywood unique cewa tabbas ya samu sauki ba kamar da ba ,saboda yanzu har fira ake da shi wanda tace yana samun kulawa sosai sai dai yan movie wasu na zuwa duba shi musamman ali nuhu yaje kuma ya kira gidauniyar inda sunka sheda zuwansa duba darakta din.

Ga Dai faifan bidiyo nan sai ku saurara kuji.

What's On Your Mind?