Shekara 60 Da ‘Yancin Kan Nijeriya: Atiku Ya Taya Nijeriya Murna

0
48

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa na Jam’iyyar PDP a zaben shugaban kasa na 2019 Alhaji Atiku Abubakar, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da na jihohi da su saki fursunonin da aka tsare don siyasa a duk fadin kasar nan, don alfarmar wannan shagulgulan bikin samun ‘yancin kan bana da ake kai yanzun.

Shekara 60 Da ‘Yancin Kan Nijeriya: Atiku Ya Taya Nijeriya Murna

A yayin da yakara da ce wa “Makomar Najeriya ta dogara ne da kudurinmu na cimma buri daya. # NigeriaAt60.

Kalli Bidiyon Bikin Bikin Ranar ‘Yancin Kai Daga Manyan Matan Kannywood Da Maza

Atiku wanda ya bayyana a shafinsa na twitter @atiku ya ce “Idan Nelson Madela zai iya yin sulhu da wadanda suka tsare shi tsawon shekaru ashirin da bakwai, me zai hana mu iya yin sulhu da wadanda ba su yarda da mu ba.”

What's On Your Mind?