Shagalin Bikin Maryam Yahaya da Ango Ali Jita A cikin Shirin Gidan Biki

0
81

Wannan Wani sabon shiri ne wanda Ibrahim Sharukhan ke gabatarwa wannan kuma yazo tsakanin mawaki ali jita da Maryam Yahya wanda an samu halarta manya manyan Jaruman Kannywood sosai a wajen.

Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahya Da Ali Jita Pree-wedding pictures

Wanda zaku gansu a cikin Wannan bidiyo.

https://youtu.be/32xANA0UlmI

What's On Your Mind?