Bidiyo : Shagalin bikin jarumi Nuhu Abdullahi da Siyama Day 3 ( Dinner Party)

0
198

Shagalin bikin jarumi Nuhu Abdullahi da Siyama Day 3 ( Dinner Party)

Wannan shine bidiyo kadan daga wajen bikin nuhu abdullahi da amaryarsa siyama abdulnasir wanda shine rana ta ukku wanda ake shagalin.

Wanda wannan shine kadan daga cikin bidiyon da tashar youtube channel mai suna “tsakar gida”.

Sautin Murya : Baki Shike Yanka Wuya!! Kuji Lokacin Da Buhari Yake Kushe Gwamnatin Jonathan Saboda Kashe Mutane

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?