Sautin Murya : Yadda Wayar Abduljabar kabara Sa Dr Abdallah G/Kaya Akan Muƙabala ta kaya Rigima sabuwa

0
188

“Sautin Murya : Yadda Wayar Abduljabar kabara Sa Dr Abdallah G/Kaya Akan Muƙabala ta kaya Rigima sabuwa

A cikin wannan wayar tarho zaku sha dariya sosai domin Kunsan sheikh Abdallah bashi da dama ga duk wanda bai martaba fiyayyen halitta da kuma sahabbansa..

A fb nayi karo da wani inda abun yayi bashi dariya akan wayar ga abinda ya wallafa.

“Wayar ta Mal. Abduljabbar Kabara ya yi wa Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya ta ba ni dariya, musamman ma daga ƙarshen. Abduljabbar ya tambaye shi lambar Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara. Dr Abdallah yace itama ba ka da ita? Haba Malam, kada ka zo mana da wasa. Wai zai nemi lambar da wani wurin.

Sautin Murya : Gaskiyar Yadda Anka Kashe Manoma 110 A Jahar Borno

Na so an yi zaman nan dai an wuce wajen, musamman kafin Ramadan. Amma dai, Allah ya sa jinkirin alheri ne ga Musulunci da Musulmi, amin.

Zan ajiye hyperlink na hirar a remark part ga mai son sauraro.”.

To kaima nasan zaka sha dariya akan wasu tambayoyin Abduljabar amma ga shi nan kasa sai ku saurara ga masu bukata download shima mun sanya muku.

 

What's On Your Mind?