Satar Jarabawa: Tsokaci A Kan Illarsa Da Hanyoyin Magancewa 

- Advertisement -

Satar Jarabawa: Tsokaci A Kan Illarsa Da Hanyoyin Magancewa 

Daga Muhammadu Sani Bello (07046415284) Satar Jarabawa ya zama ruwan dare wanda ya addabi al’umma, musamman Nijeriya. Matsala ce da ta shafi dukkannin matakan karatu. Daga matakin firamare, sakandare, har zuwa jami’a, dukkan su basu tsira daga wannan annobar ba. Satar Jarabawa wanda a turance ake kira da “Examination Malpractice” ya shahara a makarantun Gwamnati, […]

- Advertisement -