Sarkin waka Nazir m Ahamd Yayi Allah Wadai da kalaman A’isha Yusuf

Sarkin waka Nazir m Ahamd Yayi Allah Wadai da kalaman A’isha Yusuf

Daya daga cikin wanda ke gaba-gaba a wajan zanga-zangar SARS, A’isha Yusuf ta dauki hankula bayan da ta bayyana cewa Arewa an maida su bayi ana ta zanga-zanga su basa yi.

Saidai wannan magana tata ta jawo cece-kuce sosai inda wasu suka goyi bayanta, wasu kuwa Allah wadai da ita suka yi.

Na yi nadamar goyon bayan shugabanni marasa hankali Da kishin kasa – Fatima Ganduje Ajimobi

Daya daga cikin wanda suka yi Allah wadai da kiran na A’isha akan Arewa shine Nazir Ahmad Sarkin Waka wanda ya bayyana cewa ita fitina farkonta aka sani amma ba’a san karshenta ba sannan kuma idan mutum ya shaida farkonta ba lallai ya shaida karshenta ba, dan haka kada mu bari a yi amfani damu wajan lalata Arewa.

 132 total views,  2 views today

About M. Jamiu 673 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply