DOWNLOAD: Sani Liya Liya – Matsoracin Mata [Mp3 Download]

- Advertisement -

 

Sani Liya Liya Matsoracin Mata mp3

Sani Liya Liya Matsoracin Mata mp3 download audio

Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Matsoracin Mata”.

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci da bandariya.

DOWNLOAD: Sani Liya Liya – Tsegumi [Mp3 Download]

Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.

Saurari wannan waka mai suna “Matsoracin Mata” daga kasa ko kuma ka danna Download Proper right here domin sauke ta a cikin wayarka.

DOWNLOAD MP3

- Advertisement -